Yahoo Suche Web Suche

Suchergebnisse

  1. Suchergebnisse:
  1. Vor 7 Stunden · Karin kudi da Ministan makamashi. A kwanakin baya an kawo rahoto Muhammad Jameel ya bada labarin mutumin da ya sha kudin wutar lantarkin N47m a kwanaki 30. White Nigerian ya bukaci gwamnatin tarayya ta tsoma baki domin a ceci ‘yan kasuwa a Najeriya bayan an yi karin kudin wuta. Asali: Legit.ng

  2. Vor 7 Stunden · Sanusi II yake cewa bai kamata gwamnatin Najeriya ta kwallafa rai da haraji har abin ya zama ana neman riba da jinin talaka ba. Business Day ta ce Basaraken ya ba gwamna Simi Fubara shawarar ya rabu da kudin mai, ya tsaya ya yi abin da za a rika tuna shi. Gwamnatin Bola Tinubu tayi suna wajen laftawa jama’a haraji tun da ta karbi mulki.

  3. Vor 7 Stunden · Mahajjatan Najeriya da yanzu haka ke kasar Saudiyya, sun gudanar da zanga-zanga inda suka nuna damuwa game da zaftare musu kudaden kuzurinsu.

  4. Vor einem Tag · Kungiyoyin kwadago a Najeriya sun ce a ranar Litinin me zuwa ne za su tsunduma yajin aikin sai baba ta gani, sakamakon yadda gwamnatin kasar ta ki yin kari daga naira dubu 60, da ta ce za ta rinka ...

  5. Vor 7 Stunden · Karin Haske. English. English. Français. Français. Swahili. Swahili. Hausa. Afirka 1 Jun 2024 Masana kimiyya sun gano sabon jinsin kakannin ƙadangaru a Zimbabwe Masana kimiyyar sun gano ƙasusuwan ne a gefen tafkin Kariba da ke kusa d ...

  6. Vor 7 Stunden · Masu baje kolin kaya su kimanin 300, daga nahiyoyi biyar ne za su halarci bikin ciniki na kasa da kasa da ya shafi bangaren abinci da abin sha na Yammacin Afirka a wannan shekara, wanda ba a taba ganin irinsa ba. Har ila yau, sama da masu baje koli 300 ne za su wakilci kasuwanci daban-daban daga sama da kasashe 50 a wannan baje koli da za a yi ranar 11 ga watan Yuni zuwa 13 na wannan shekara ...

  7. Vor 7 Stunden · Abubuwan rufewa na yanzu. Taron kolin Musulunci 15; Ranar Haɗin kai ta Duniya tare da 'yan jaridar Falasɗinawa 26-2; Dandali don yaƙar ɓarna a kafofin watsa labarai